Luk 12:8 HAU

8 “Ina kuma gaya muku, kowa ya bayyana yarda a gare ni a gaban mutane, Ɗan Mutum ma zai bayyana yarda a gare shi a gaban mala'ikun Allah.

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:8 a cikin mahallin