Luk 13:15 HAU

15 Amma Ubangiji ya amsa masa ya ce, “Munafukai! Ashe, kowannenku ba ya kwance takarkarinsa ko jakinsa a turke, ya kai shi banruwa ran Asabar?

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:15 a cikin mahallin