Luk 13:19 HAU

19 Kamar ƙwayar mastad yake, wadda wani mutum ya je ya shuka a lambunsa, ta kuma girma ta zama itace, har tsuntsaye suka yi sheƙarsu a rassanta.”

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:19 a cikin mahallin