Luk 13:27 HAU

27 Shi kuwa sai ya ce, ‘Ina dai gaya muku, ku kam, ban san daga inda kuke ba. Ku tafi daga wurina, dukanku ku masu aikata mugunta!’

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:27 a cikin mahallin