Luk 13:28 HAU

28 Sa'ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, da dukan annabawa a Mulkin Allah, ku kuwa ana korarku, a nan ne za ku yi kuka da cizon baki.

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:28 a cikin mahallin