Luk 13:7 HAU

7 Sai ya ce wa mai kula da garkar, ‘Ka ga, yau shekara uku ke nan nake zuwa neman 'ya'yan wannan ɓaure, amma ba na samu. A sare shi. Ƙaƙa zai tsare wuri a banza?’

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:7 a cikin mahallin