Luk 14:8 HAU

8 “In an gayyace ka zuwa biki, kada ka zauna a mazaunin alfarma, kada ya zamana an gayyato wani wanda ya fi ka daraja,

Karanta cikakken babi Luk 14

gani Luk 14:8 a cikin mahallin