Luk 16:8 HAU

8 Sai maigidan ya yaba wa wakilin nan marar gaskiya saboda wayonsa. Don 'yan zamani a ma'ammalarsu da mutanen zamaninsu, sun fi mutanen haske wayo.

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:8 a cikin mahallin