Luk 2:10 HAU

10 Sai mala'ikan ya ce musu, “Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane.

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:10 a cikin mahallin