Luk 2:9 HAU

9 Sai ga wani mala'ikan Ubangiji tsaye kusa da su, ɗaukakar Ubangiji kuma ta haskaka kewayensu, har suka tsorata gaya,

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:9 a cikin mahallin