Luk 20:37 HAU

37 Game da tashin matattu kuwa, ai, Musa ma ya faɗa, a labarin kurmin, inda ya kira Ubangiji, Allahn Ibrahim, da Allahn Ishaku, da Allahn Yakubu.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:37 a cikin mahallin