Luk 22:27 HAU

27 Wa ya fi girma? Wanda ya zauna cin abinci, ko kuwa mai hidimar? Ashe, ba wanda ya zauna cin abinci ba ne? Ga shi kuwa, ina a cikinku kamar mai hidima.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:27 a cikin mahallin