26 Amma ku kam ba haka ba. Sai dai wanda yake babba a cikinku yă zama kamar ƙarami, shugaba kuwa yă zama kamar mai hidima.
Karanta cikakken babi Luk 22
gani Luk 22:26 a cikin mahallin