Luk 22:42 HAU

42 Ya ce, “Ya Uba, in dai ka yarda, ka ɗauke mini ƙoƙon wahalan nan. Duk da haka dai, ba nufina ba, sai naka za a bi” [

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:42 a cikin mahallin