51 Yesu ya amsa ya ce, “Ku ƙyale su haka.” Sai ya taɓa kunnen bawan, ya warkar da shi.
Karanta cikakken babi Luk 22
gani Luk 22:51 a cikin mahallin