Luk 22:52 HAU

52 Yesu kuma ya ce wa waɗanda suka tasar masa, wato, manyan firistoci da shugabannin dogaran Haikali da shugabannin jama'a, “Kun fito ne da takuba da kulake, kamar masu kama ɗan fashi?

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:52 a cikin mahallin