Luk 22:60 HAU

60 Amma Bitrus ya ce, “Haba, ban ma san abin da kake faɗa ba.” Nan take, kafin ya rufe baki, sai zakara ya yi cara.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:60 a cikin mahallin