Luk 22:61 HAU

61 Sai Ubangiji ya juya ya dubi Bitrus. Bitrus kuwa ya tuna da maganar da Ubangiji ya faɗa masa cewa, “A yau ma kafin carar zakara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:61 a cikin mahallin