Luk 23:2 HAU

2 Sai suka fara kai ƙararsa, suna cewa, “Mun sami mutumin nan yana ɓad da jama'armu, yana hana a biya Kaisar haraji, yana cewa, shi ne Almasihu, sarki kuma.”

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:2 a cikin mahallin