Luk 23:39 HAU

39 Sai ɗaya daga cikin masu laifin da aka gicciye ya yi masa baƙar magana ya ce, “Shin, ba kai ne Almasihu ba? To, ceci kanku mana, duk da mu!”

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:39 a cikin mahallin