Luk 23:40 HAU

40 Amma ɗayan ya amsa, ya kwaɓe shi, ya ce, “Kai ko tsoron Allah ma ba ka yi, kai, da yake hukuncinka daidai da nasa?

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:40 a cikin mahallin