7 Da ya ji Yesu a ƙarƙashin mulkin Hirudus yake, sai ya aika da shi wurin Hirudus, don shi ma yana Urushalima a lokacin.
Karanta cikakken babi Luk 23
gani Luk 23:7 a cikin mahallin