Luk 4:34 HAU

34 “Wayyo! Ina ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne ka hallaka mu? Na san ko wane ne kai, Mai Tsarkin nan ne kai na Allah.”

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:34 a cikin mahallin