Luk 4:35 HAU

35 Sai Yesu ya kwaɓe shi ya ce, “Shiru! Rabu da shi!” Bayan da aljanin ya fyaɗa shi ƙasa a tsakiyarsu, ya rabu da shi, bai kuwa cuce shi ba.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:35 a cikin mahallin