Luk 4:36 HAU

36 Sai mamaki ya kama su duka, suna ce wa juna, “Wannan wace irin magana ce? Ga shi, da tabbatarwa, da gabagaɗi kuma yake umartar baƙaƙen aljannu, suna kuwa fita.”

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:36 a cikin mahallin