Luk 5:19 HAU

19 Da suka kasa samun hanyar shigar da shi saboda taro, suka hau a kan soron, suka zura shi ta tsakanin rufin soron duk da shimfiɗarsa, suka ajiye shi a tsakiyar jama'a a gaban Yesu.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:19 a cikin mahallin