21 Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka fara wuswasi cewa, “Wane ne wannan da yake maganar saɓo? Wa yake iya gafarta zunubi banda Allah shi kaɗai?”
Karanta cikakken babi Luk 5
gani Luk 5:21 a cikin mahallin