28 Ina gaya muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yahaya girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.”
Karanta cikakken babi Luk 7
gani Luk 7:28 a cikin mahallin