Luk 7:29 HAU

29 Da duk jama'a da masu karɓar haraji suka ji haka, suka tabbata Allah mai adalci ne, aka yi musu baftisma da baftismar Yahaya.

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:29 a cikin mahallin