Luk 7:30 HAU

30 Amma Farisiyawa da masanan Attaura suka shure abin da Allah yake nufinsu da shi, da yake sun ƙi ya yi musu baftisma.

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:30 a cikin mahallin