Luk 9:11 HAU

11 Ganin haka sai taro masu yawa suka bi shi. Ya kuwa yi musu maraba, ya yi musu maganar Mulkin Allah, ya kuma warkar da masu bukatar warkewa.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:11 a cikin mahallin