Luk 9:12 HAU

12 Da rana ta fara sunkuyawa, sha biyun suka matso, suka ce masa, “Sai ka sallami taron, su shiga ƙauyuka da karkara na kurkusa, su sauka, su nemi abinci, don inda muke ba mutane.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:12 a cikin mahallin