Luk 9:13 HAU

13 Amma ya ce musu, “Ku ku ba su abinci mana.” Suka ce, “Ai, abin da muke da shi bai fi gurasa biyar da kifi biyu ba, sai dai in za mu je mu sayo wa dukkan jama'an nan abinci ne.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:13 a cikin mahallin