Luk 9:14 HAU

14 Maza sun yi wajen dubu biyar. Sai ya ce wa almajiransa, “Ku ce musu su zazzauna ƙungiya ƙungiya, kowace ƙungiya misali hamsin hamsin.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:14 a cikin mahallin