Mar 1:4 HAU

4 Yahaya Maibaftisma ya bayyana a jeji, yana wa'azi mutane su tuba a yi musu baftisma domin a gafarta musu zunubansu.

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:4 a cikin mahallin