5 Sai duk mutanen ƙasar Yahudiya, da dukan mutanen Urushalima suka yi ta zuwa wurinsa, suna bayyana zunabansu, yana yi musu baftisma a Kogin Urdun.
Karanta cikakken babi Mar 1
gani Mar 1:5 a cikin mahallin