Mar 1:6 HAU

6 Yahaya kuwa na sanye da tufar gashin raƙumi, yana kuma ɗaure da ɗamara ta fata, abincinsa kuwa fara ce da ruwan zuma.

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:6 a cikin mahallin