Mar 1:7 HAU

7 Ya yi wa'azi ya ce, “Wani na zuwa bayana wanda ya fi ni girma, wanda ko maɓallin takalminsa ma ban isa in sunkuya in ɓalle ba.

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:7 a cikin mahallin