Mar 10:45 HAU

45 Domin Ɗan Mutum ma ya zo ba domin a bauta masa ba, sai dai domin shi ya yi bautar, ya kuma ba da ransa fansa saboda mutane da yawa.”

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:45 a cikin mahallin