Mar 10:46 HAU

46 Sai suka iso Yariko. Yana fita daga Yariko ke nan, da shi, da almajiransa, da wani ƙasaitaccen taro, sai ga wani makaho mai bara, wai shi Bartimawas, ɗan Timawas, yana zaune a gefen hanya.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:46 a cikin mahallin