Mar 10:47 HAU

47 Da ya ji dai Yesu Banazare ne, sai ya fara ɗaga murya yana cewa, “Ya Yesu, Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:47 a cikin mahallin