Mar 10:48 HAU

48 Waɗansu da yawa suka kwaɓe shi, cewa ya yi shiru. Amma sai ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:48 a cikin mahallin