Mar 10:49 HAU

49 Sai Yesu ya tsaya ya ce, “Ku kirawo shi.” Sai suka kirawo makahon suka ce masa, “Albishirinka! Taso, yana kiranka.”

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:49 a cikin mahallin