Mar 13:20 HAU

20 Da ba don Ubangiji ya taƙaita kwanakin nan ba, da ba ɗan adam ɗin da zai tsira. Amma sabili da zaɓaɓɓun nan da ya zaɓa, sai ya taƙaita kwanakin.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:20 a cikin mahallin