Mar 13:21 HAU

21 To, a lokacin nan kowa ya ce muku, ‘Kun ga, ga Almasihu nan!’ ko, ‘Kun ga, ga shi can!’ kada ku yarda.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:21 a cikin mahallin