Mar 13:8 HAU

8 Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a yi ta raurawar ƙasa a wurare dabam dabam, da kuma yunwa. Amma fa duk wannan masomin azaba ne tukuna.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:8 a cikin mahallin