Mar 13:9 HAU

9 “Amma ku kula da kanku, don za su kai ku gaban majalisa, a kuma yi muku dūka a majami'u. Za a kuma kai ku gaban mahukunta da sarakuna saboda sunana, domin ku ba da shaida a gabansu.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:9 a cikin mahallin