Mar 14:43 HAU

43 Nan da nan, kafin ya rufe baki sai ga Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, da taron mutane riƙe da takuba da kulake, manyan firistoci, da malaman Attaura, da shugabanni ne suka turosu.

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:43 a cikin mahallin