Mar 14:44 HAU

44 To, mai bashe shi ɗin nan ya riga ya ƙulla da su cewa, “Wanda zan yi wa sumba, shi ne mutumin. Ku kama shi, ku tafi da shi a rirriƙe.”

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:44 a cikin mahallin