Mar 14:7 HAU

7 Kullum kuna tare da gajiyayyu, ko yaushe kuma kuke so, kwa iya yi musu alheri, amma ba kullum ne kuke tare da ni ba.

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:7 a cikin mahallin